Tuesday, April 7, 2026
HomeKetareAn kai wa ‘yar Majalisar wakilan Amurka musulma Ilhan Omar hari da...

An kai wa ‘yar Majalisar wakilan Amurka musulma Ilhan Omar hari da allura

An kai hari ga ‘yar Majalisar Wakilan Amurka, Ilhan Omar, inda wani mutum ya nemi caka mata allura yayin taron jin tattaunawa da jama’a da ta gudanar a birnin Minneapolis, jihar Minnesota.

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne a lokacin da Ilhan Omar, wadda ke wakiltar jihar Minnesota a Majalisar Wakilan Amurka, ke tattaunawa da jama’a.

Jami’an tsaro sun tabbatar da cewa an kama wanda ake zargi nan take a wajen taron.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata