Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiAn kama mutam 27 za su zanawa wasu jarrabawar JAMB a Abuja,...

An kama mutam 27 za su zanawa wasu jarrabawar JAMB a Abuja, tare da soke wasu cibiyoyin CBT

Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta kama wasu mutane 27 da suka yi yunkurin zana jarabawar ta 2025 a madadin wasu.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da mai magana da yawun hukumar Dr Fabian Benjamin ya raba wa manema labarai a Abuja ranar Juma’a.

Benjamin ya ce zuwa yanzu an dauki matakin gaggawa bayan faruwar lamarin.

Ya kara da cewa hukumar ta kuma rufe wasu cibiyoyi hudu bisa rashin inganci wajen gudanar da jarrabawar a Abuja.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata