Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiAn karrama ma’aikacin gwamnatin Jigawa a Saudiyya bisa dawo da kuɗin da...

An karrama ma’aikacin gwamnatin Jigawa a Saudiyya bisa dawo da kuɗin da ya tsinta

Wani ma’aikacin gudanarwa a Saudiyya, Muhammed Salalah, ya mika kwafin Alkur’ani Mai Tsarki ga Daraktan Rediyon Jigawa, Malam Isma’il Babura, a matsayin kyauta mai daraja da jagora ga rayuwa, sakamakon dawo da kuɗin da aka rasa.

Salalah ya ce, kamfanin otal ɗin zai ci gaba da tunawa da Babura da mahajjatan Jigawa a matsayin baƙi na kirki a otal ɗin da kuma ƙasar Saudiyya.

Jaridar Premium Times ta ruwaito kakakin Hukumar jin daɗin Alhazai ta Jigawa, Habibu Yusuf, na yabawa otal ɗin bisa karramawar da aka yi wa ɗaya daga cikin mahajjatan jihar.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata