Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiAn nada DCP Anthony Okon mukamin sabon kakakin rundunar ‘yan sandan Nijeriya

An nada DCP Anthony Okon mukamin sabon kakakin rundunar ‘yan sandan Nijeriya

Shugaban ‘yan sandan Nijeriya IGP Olatunji Rilwan Disu ya amince da nadin DCP Anthony Okon Placid a matsayin sabon kakakin rundunar ‘yansandan Nijeriya

DCP Placid, wanda aka haifa a Uyo, jihar Akwa Ibom, yana da gogewa sosai a fannonin shugabanci, ayyukan runduna, leken asiri, horo, da aikin wanzar da zaman lafiya na kasa da kasa.

Ya karanci Geography da Regional Planning a jami’ar Uyo, sannan ya samu digiri na biyu a Law and Diplomacy (M.A.L.D) a jami’ar Jos, kuma ya yi karatun Shari’a a jami’ar NOUN ta Nijeriya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata