Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiAn rantsar da sabon shugaban kasar Ghana John Mahama

An rantsar da sabon shugaban kasar Ghana John Mahama

 

An rantsar da John Mahama ne a dandalin Black Star da ke Accra babban birnin kasar.

An kuma rantsar da Naana Jane Opoku-Agyemang a matsayin mataimakiyar shugabar kasa, inda ta zama mataimakiya mace ta farko a kasar.

bikin ya samu halartar shugabannin kasashen duniya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata