Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiAn tsamo gawakin wasu daga cikin fasinjojin da wata motar safa ta...

An tsamo gawakin wasu daga cikin fasinjojin da wata motar safa ta kasar Nijar ta fada da su cikin wani kogi a hanyarsu ta zuwa kasar Nijar daga Togo

Ya zuwa yanzu gawarwaki 23 aka lalubo daga cikin ruwan kogin Ouémé na kasar Bénin yayin da ake cigaba da neman 19 a cikin ruwan

  1. Mutanen sun hadu da ajalinsu ne sakamakon fada wa ruwa da motar kamfanin STM ta Nijar ta yi a cikin kasar Bénin yayin da take kan hanyar zuwa babban birnin Yamai na jamhuriyar Nijar bayan ta huto daga Lomé na Togo
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata