Sunday, April 5, 2026
HomeKetareAn tsayar da Ministan kudin Benin a matsayin dan takarar shugaban kasar

An tsayar da Ministan kudin Benin a matsayin dan takarar shugaban kasar

Shugaban kasar Bénin Patrice Talon ya sanar da Romuald Wadagni a matsayin dan takarar sa na zaben shugaban kasar Bénin da zai wakana a shekarar 2026 mai zuwa.

Romuald Wadagni dan shekaru 49 shine a yanzu haka ministan tattalin arzikin da kudi na kasar ta Bénin

An dade ana zargin Talon dai da shirin yin tazarce domin cigaba da mulki a wa’adi na uku kafin daga bisani ya kawo karshen zarge zargen ta hanyar sanar da cewa ba zai tsaya takarar ba a zaben na 2026

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata