Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiAn tsige kakakin majalisar dokokin jihar Lagos Mudashiru Obasa

An tsige kakakin majalisar dokokin jihar Lagos Mudashiru Obasa

Mambobin majalisar dokokin jihar Lagos sun tsige shugaban majalisar Mudashiru Obasa.
Hakama an nada mataimakiyarsa Mojisola Meranda, a matsayin wadda za ta maye gurbinsa, mace ta farko da ta riki mukamin a jihar Lagos.
Tsige Mudashiru Obasa na zuwa ne kasa da wata daya da aka zarginsa da kashe naira biliyan 17 wajen gyara kofar shiga majalisar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata