Sunday, April 5, 2026
HomeKetareAna tuhumar wani dan Nijeriya da ke zaune a kasar Ireland da...

Ana tuhumar wani dan Nijeriya da ke zaune a kasar Ireland da balle tagogin makwabcinsa

Wani ɗan Nijeriya da ke zaune a birnin Dublin, na kasar Ireland, mai suna Stanley Abayeneme, na fuskantar shari’a bisa zargin kai wa maƙwabcinsa, Vilmantas Zutkis, hari bayan korafin cin zarafin wariyar launin fata.

A cewar rahoton jaridar Irish Sunday World, babbar kotun Dublin ta ƙi amincewa da buƙatar Abayeneme na neman wucin gadi don hana Zutkis ci gaba da yi masa kalaman wariyar launin fata.

Abayeneme, wanda ke gudanar da kasuwancin wanke motoci a yankin Tallaght, ya shaida wa kotu cewa Zutkis ya dade yana cin zarafinsa ta fuskar wariyar launin fata akai-akai.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata