Sunday, April 5, 2026
HomeSiyasaAPC da PDP aƙidarsu daya a siyasance - Gwamna Umo Eno na...

APC da PDP aƙidarsu daya a siyasance – Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom

Gwamna Umo Eno na Jihar Akwa Ibom ya ce jam’iyyarsa ta PDP da jam’iyyar APC na da akidar siyasa iri daya.

Hakan na zuwa ne a yayin da ake ta rade-radin cewa yana shirin sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki a Nijeriya.

Gwamna Eno,ya kalubalanci kowa da kowa da ya tabbatar masa da akasin haka cewa jam’iyyun biyu ba su kamanceceniya da juna a siyasance.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata