Monday, April 6, 2026
HomeKetareAsusun ba da lamuni na Duniya zai tallafawa Nijar da dalar Amurka...

Asusun ba da lamuni na Duniya zai tallafawa Nijar da dalar Amurka miliyan 91

Asusun ba da lamuni na Duniya ya cimma yarjejeniya da hukumomin ƙasar Nijar, a wani shiri na bayar da wasu tallafi ga kasar, inda Nijar za ta karɓi kusan dala miliyan 91 wato sama da biliyan 50 na FCFA.

A cewar IMF, ana sa ran tattalin arzikin Nijar zai haɓaka da kashi 6.7% zuwa shekarar 2026, duk da ƙalubalen tsaro da sauyin yanayi da kasar ke fuskanta.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata