Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiBa gudu ba ja da baya a ci gaba da rusau -...

Ba gudu ba ja da baya a ci gaba da rusau – Ministan Abuja Wike

 

Nyesom Wike 

Ministan babban birnin tarayyar Nijeriya, Nyesom Wike, ya sha alwashin ci gaba da rushe rushen kadarorin al’umma wadanda basa akan ka’ida acewarsa a birnin na Abuja.

Ministan wanda yake shan matsin lamba a yan kwanakin nan, wanda har ta kai da an makashi kotu kan batun.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata