DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiBa wasa nake ba kan yiyuwar na sake neman takara karo na...

Ba wasa nake ba kan yiyuwar na sake neman takara karo na uku – Donald Trump

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sake nanata kudirinsa na yiyuwar ya nemi neman takarar shugaban kasa karo na uku.
A fitarsa da gidan talabijin na NBC ne, Trump ya bayyana anniyar wadda ta sabawa kundin tsarin mulkin Amurka.
Donald Trump ya jaddada cewa ba wasa yake yi ba domin kuwa akwai hanyoyin da za a iya yin hakan.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata