Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiBa za mu iya kawo karshen matsalar tsaro ba sai da goyon...

Ba za mu iya kawo karshen matsalar tsaro ba sai da goyon bayan bangaren shari’a – Babban hafsan sojin Nijeriya

Shugaban Sojojin Kasa na Nijeriya, Lt.-Janar Olufemi Oluyede, ya bukaci karin hadin kai tsakanin sojoji, bangaren shari’a da sauran masu ruwa da tsaki domin murkushe ta’addanci a Nijeriya.

A taron horaswa na makarantar doka ta sojoji a Zariya, Oluyede, wanda Maj.-Janar Ahmadu-Bello Mohammed ya wakiltaya ce aiki tare da musayar bayanai da mutunta doka ne kawai zai taimaka wajen dakile ta’addanci a kasar.

Lt.-Kanal Henrietta Longpoe ta jaddada cewa yakar ta’addanci na bukatar haɗin kan al’umma baki ɗaya, kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta tattaro.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata