Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiBa zan ba ku kunya ba, Tinubu ya tabbatar wa 'yan Nijeriya

Ba zan ba ku kunya ba, Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya

Zababben shugaban Nijeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce ba zai ba ‘yan kasar kunya ganin yadda suka aminta suka zabe shi.

Bola Tinubu na magana ne bayan da shugaba Buhari ya lakaba masa kambin girmamawa na GCFR a fadar shugaban kasa, Abuja.
Ya ce ya san muhimmancin girmamawa da irin kalubalen da ke gabansa. Inda ya sha alwashin cewa ba zai ba ‘yan Nijeriya kunya ba.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata