DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeLabaraiBabban Bankin Nijeriya CBN ya kara kudin ruwa zuwa kaso 27.50

Babban Bankin Nijeriya CBN ya kara kudin ruwa zuwa kaso 27.50

Babban bankin Nijeriya CBN ya kara kudin ruwa daga kaso 27.25 zuwa kaso 27.50, a kokarin da yake na magance matsalar hauhawar farashin kayayyaki.
Wannan ya biyo bayan taron da kwamitin harkar kudade na bankin ya gudanar.
Gwamnan CBN ya ce taron ya amince da kara kudin ruwa da 0.25 wanda ya sa kudin ruwa ya kai kashi 27.50.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata