Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiBabban bankin Nijeriya CBN ya sanar da rage yawan kudin ruwa da...

Babban bankin Nijeriya CBN ya sanar da rage yawan kudin ruwa da bankuna ke caza daga kaso 27.50 zuwa kaso 27 cikin 100

Gidan talabijin na Channels ya ruwaito cewa bankin ya sanar da rage kudin ruwa da kashi 0.5 bisa ɗari, daga 27.5% zuwa 27%, a zaman kwamitin kula da manufofin kudi (MPC) na 302 da aka gudanar a Abuja ranar Talata.

Gwamnan CBN, Olayemi Cardoso, ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai bayan kammala taron.

Cardoso ya ce kwamitin ya yanke wannan shawara ne bisa la’akari da raguwar hauhawar farashin kayayayyaki a ‘yan makonnin da suka gabata.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata