DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Saturday, April 11, 2026
HomeSiyasaBai kamata a sake zabar shugaban da ya gaza sauke nauyi ba...

Bai kamata a sake zabar shugaban da ya gaza sauke nauyi ba – Jonathan

Tsohon shugaban Najeriya Goodluck Ebele Jonathan ya ce bai kamata a sake zabar duk shugaban da ya gaza sauke nauyin da ke kansa ba, muddin ana gudanar da sahihin zabe.

Yayin gudanar da taron gidauniyar Goodluck karo na 25 a birnin Accra na kasar Ghana, Goodluck ya bayyana magudin zabe a matsayin mafi girman barazana ga dimukuradiyyar Afirka.

Daily Trust ta ruwaito tsohon shugaban na cewa akwai bukatar dukkanin masu ruwa da tsaki su hada hannu wajen kawo sauyi a dimukuradiyyar nahiyar, domin ceto ta daga rushewa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata