Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiBan karbi rancen ko kwabo ba cikin shekaru biyu na Mulki na – Gwamna Uba Sani

Ban karbi rancen ko kwabo ba cikin shekaru biyu na Mulki na – Gwamna Uba Sani

Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya ce tun bayan hawansa mulki shekaru biyu da suka wuce, bai karɓi bashin ko sisi daga kowanne banki na cikin gida ko na waje ba.

Ya bayyana haka ne a yayin wani taro da manema labarai a Kaduna, inda ya ce ya ƙi karɓar bashi domin kauce wa jefa jihar cikin nauyin bashi.

Gwamnan ya ƙara da cewa ya rage alawus ɗin kansa, na sakataren gwamnati da kwamishinoni domin tafiyar da mulki ba tare da dogaro da rance ba, duk da yawan bukatar rancen da bankunan ke aike masa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata