Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiCacar baka ta kaure a majalisar wakilan Nijeriya kan sanya dokar ta...

Cacar baka ta kaure a majalisar wakilan Nijeriya kan sanya dokar ta ɓaci a jihar Rivers

An yi musayar kalamai a zauren majalisar wakilai yayin da wasu ‘yan majalisa mata biyu suka caccaki juna kan dokar ta ɓaci a jihar Ribas. 
‘Yar Marie Ebikake daga Bayelsa da Blessing Amadi daga Rivers sun tada jijiyoyin wuya kan damar da kundin tsarin mulki ya bai wa shugaban kasa.
Wasu ‘yan majalisa sun shiga tsakani domin gudun kar a kai ga ba hamatta iska.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata