Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiDa kana cikin gwamnatinmu da ba za ka kalubanci APC ba -...

Da kana cikin gwamnatinmu da ba za ka kalubanci APC ba – Gwamnatin Nijeriya

Mataimaki na musamman ga shugaba Bola Tinubu kan yada labarai Daniel Bwala ya mayar wa tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El Rufa’i martani, bayan da ya caccaki jam’iyyar APC.
A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sa na X, Bwala ya ce El Rufa’i ba zai yi wadannan kalaman ba da ya na cikin gwamnatin Tinubu.
Yayin wani taro a birnin tarayya Abuja, Nasir El Rufa’i ya ce yanzu baya ganin jam’iyyar ta APC a matsayin jam’iyya kasancewar ba ta bin tafarkin Dumokaradiyya.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata