Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiDakarun sojin Nijeriya sun yi ajalin mahara da yawa, bayan wani shirin...

Dakarun sojin Nijeriya sun yi ajalin mahara da yawa, bayan wani shirin kwanton bauna da ya ci tura a jihar Borno

Sojojin Najeriya sun yi nasararr kawo karshen wasu masu tayar da kayar baya da dama a kareto, da ke karamar hukumar Mobbar, jihar Borno, bayan yunƙurin kwanton-bauna da ya ci tura.

Ababen fashewa da ‘yan ta’addan suka dasa sun tarwatsa su, inda biyar suka sheka barzahu nan take.

Rahoton gidan talabijin na Channels ya ce an kwato makamai iri-iri da gadan albarusai da kuma harsasai masu yawa, gami da wasu ababen fashewa guda biyu da wasu kayayyaki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata