Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiDangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar...

Dangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar ICPC kan Farouk Ahmed

Dangote ya janye korafin zarge-zargen cin hanci da ya shigar a hukumar ICPC kan Farouk Ahmed, tsohon shugaban hukumar NMMPRA

Jaridar Daily Trust ta ce attajirin na Afirka, Dangote, ya yi haka ne bayan da wata hukumar gwamnatin Nijeriya ta fara duba wadannan zarge-zarge na facaka da dukiyar kasa da ya yi wa wannan tsohon babban jami’in hukumar da ke da ruwa da tsaki kan sha’anin man fetur.

Sai dai ICPC ta jaddada cewa wannan mataki ba zai dakatar da binciken da take yi ba.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata