DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiDillalan man fetur sun bukaci gwamnatin Nijeriya ta miƙa matatun mai ga...

Dillalan man fetur sun bukaci gwamnatin Nijeriya ta miƙa matatun mai ga kamfanoni masu zaman kansu

Dillalan mai karkashin kungiyar ‘yan kasuwa ta PETROAN sun bukaci gwamnatin tarayya da ta miƙa matatun mai na Nijeriya ga kamfanoni masu zaman kansu domin samar da gogayya ta yadda bangaren mai zai ci gaba.
Kungiyoyin na son gwamnatin ta fara da matattun mai na Warri da Kaduna masu tace ganga 125,000 a kowace rana.
Dillalan man sun kuma yi kira ga gwamnati da ta karfafa amfani da iskar gas ta CNG da kuma magance safarar fetur da ake yi.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata