Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiDole a sake zaben Shugaba Tinubu da Ikon Allah - Ministan Ayyuka...

Dole a sake zaben Shugaba Tinubu da Ikon Allah – Ministan Ayyuka Umahi

Ministan ayyuka Dave Umahi, ya bayyana kwarin gwiwar cewa shugaba Bola Tinubu zai yi shekaru takwas a matsayin shugaban Nijeriya.

Dave Umahi ya bayyana hakan a lokacin taron masu ruwa da tsaki a jihar Legas, Ministan ya ce dole ne a sake zaben Shugaba Tinubu a zaben 2027 da ikon Allah.

Umahi ya kuma bayyana cewa, Tinubu ya yi wa yankin Kudu-maso-gabas alheri tun bayan hawansa kan mulki.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata