Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiDurov zai gurfana a gaban kotu bayan kame shi a Faransa

Durov zai gurfana a gaban kotu bayan kame shi a Faransa

Mamallakin manhajar Telegram, Pavel Durov, zai gurfana a gaban kuliya bayan kama shi a filin jirgin saman Faransa

Bayan kama hamshakin attajirin dan kasar Rasha mai shekaru 39 a filin jirgin Le Bourget a daren Asabar zai gurfana a gaban kuliya ranar Lahadi

Ana zargin Durov da kasa daukar matakin hana amfani da dandalin sa ga masu aikata laifuffuka

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata