Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiEU ta ware Naira miliyan 900 don yaki da matsalar karancin abinci...

EU ta ware Naira miliyan 900 don yaki da matsalar karancin abinci mai gina jiki a Arewa.

Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) ta ware Naira miliyan 900 domin yaki da matsalar karancin abinci mai gina jiki a Arewacin Nijeriya.

A cewar wata sanarwa da Modestus Chukwulaka, jami’in hulda da manema labarai na ofishin jakadancin EU a Abuja ya fitar a ranar Juma’a, kudurin na EU zai shafi jihohin Adamawa, Borno, Taraba, Yobe, Benue, Katsina, Neja, Sakkwato da Zamfara — kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta rawaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata