Wednesday, April 8, 2026
HomeLabaraiFarashin kaya za su ci gaba da sauka a Nijeriya watanni shida...

Farashin kaya za su ci gaba da sauka a Nijeriya watanni shida masu zuwa

Babban bankin Nijeriya CBN ya yi hasashen cewa za a ci gaba da samun saukar farashin kayayyaki cikin watanni shida masu zuwa.
Wannan na kunshe ne a cikin wani rahoto kan hasashen hauhawar farashi na watan Fabrairun 2025 da bankin ya fitar.
A cewar rahoton, ‘yan kasuwa da magidanta su fara shirin ganin saukar farashin kayayyaki cikin watanni shida masu zuwa.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata