Monday, April 6, 2026
HomeKetareFiraministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya kamu da cutar kumburin hanji

Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya kamu da cutar kumburin hanji

TRT Africa ta ba da labarin cewa Netanyahu wanda a kwanakin baya aka yi wa tiyatar mafitsara sannan kuma aka saka masa na’ura a zuciyarsa domin taimaka wa bugun zuciyarsa, likitoci a halin yanzu sun gano yana fama da kumburin hanji.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata