Tuesday, April 7, 2026
HomeKetareGabarar daji ta yi ajalin mutum 10 a birnin Los Angeles na...

Gabarar daji ta yi ajalin mutum 10 a birnin Los Angeles na Amurka

 

Kowa ya ce wutar kara ta kwana……

Yadda wuta ta ƙone unguwar Pacific Palisades ƙurmus, da ke cikin birnin Los Angeles jihar California a ƙasar Amurka, ciki har da gidajen jarumai 35.
Zuwa yanzu mutum 10 aka tabbatar da mutuwarsu, sanadiyar wutar dajin, ibtila’i mafi girma da ya taɓa far wa birnin, inji shugaban hukumar kashe gobara na Los Angeles Kristen Crowley.

📸AFP News Agency
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata