Monday, April 6, 2026
HomeKetareGanawar shugabannin biyu na da nufin karfafa alaka da fadada huldar dake...

Ganawar shugabannin biyu na da nufin karfafa alaka da fadada huldar dake tsakanin kasashen biyu

Shugabannin biyu sun tattauna a yayin bikin nasarar da Rasha ta samu a yakin duniya na biyu da ya gudana kasar Rasha, inda suka jaddada aniyarsu ta karfafa hadin gwiwa a harkokin siyasa da tattalin arzikin kashashen.

Putin ya yaba wa Masar a matsayin babbar abokiyar huldar kasar Rasha a Afirka kuma ya bayyana dangantakar kasashen biyu a matsayin mai dumbin tarihi.

Shugabannin biyu sun yi bayyana fatan samun nasara a taron majalisar kasashen biyu na Masar da Rasha da aka shirya gudanarwa tsakanin 12-14 ga watan Mayu mai zuwa.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata