Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGudun musgunawa ne ya sa gwamnoni ke shakkun shigowa cikinmu - Haɗakar...

Gudun musgunawa ne ya sa gwamnoni ke shakkun shigowa cikinmu – Haɗakar ADC

Jam’iyyar hadaka ta ADC ta yi zargin cewa tsoron musgunawa daga gwamnatin tarayya ne ya sanya gwamnonin Najeriya ke shakkun shiga cikin tafiyar su.

Sakataren rikon kwaryar jam’iyyar na kasa Bolaji Abdullahi ne yayi wannan zargi a birnin Abuja, kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.

Bolaji ya nuna damuwa da cewa har zuwa wannan lokaci babu wani gwamna mai ci da ya shiga cikin jam’iyyar hadakar ta ADC, yana mai bayyana cewa musgunawa tamkar munafurta da cin amanar yan Najeriya ne.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata