Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiGwamnan Adamawa ya yi wa daurarru shida afuwa albarkacin ranar 'yancin Najeriya

Gwamnan Adamawa ya yi wa daurarru shida afuwa albarkacin ranar ‘yancin Najeriya

Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya yi wa wasu daurarru 6 da ke tsare a gidan gyaran hali na jihar afuwa albarkacin ranar ‘yancin kan Najeriya.

A cikin jawabinsa a ranar Laraba, Fintiri ya ce alamun cigaba da kuma inganci a halayyar mutanen, ya sanya suka shiga cikin yafiyar.

Wadanda aka yi wa afuwar sun hada da Abraham Marksunil, David Paul, Ibrahim Adamu, Usman Inuwa da Sani Yahaya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata