Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiGwamnan Bauchi Bala Mohammed na siyasa ido rufe domin ya bata wa...

Gwamnan Bauchi Bala Mohammed na siyasa ido rufe domin ya bata wa Shugaba Tinubu suna – Fadar shugaban ƙasa

Fadar shugaban shugaban Nijeriya ta ce gwamnatin Tinubu ta mayar da hankali wajen inganta rayuwar ‘yan kasa da kuma kyautata alakar kasar da da wasu kasashen.
Da yake martani kan kalaman Gwamnan Bauchi Bala Muhammad, mashawarcin Shugaba Tinubu kan yada labarai Sunday Dare, ya ce ‘yan Nijeriya ne su ka zabe shugaban kuma ba zai mayar da hankalin kan masu suka ba da har su dauke masa hankali kan inganta rayuwar ‘yan Nijeriya.
Sunday Dare ya shawarci Gwamna Bala da ya fuskanci aikin da ke gabansa maimakon bata sunan Shugaba Tinubu.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata