Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGwamnan Bauchi ya sanya hannu kan dokar kirkirar sabbin masarautu 13 a...

Gwamnan Bauchi ya sanya hannu kan dokar kirkirar sabbin masarautu 13 a fadin jihar

Gwamnan Bauchi Bala Muhammad ya sanya hannu kan dokar kirkirar sabbin masarautu 13 a fadin jihar.

Daily Trust ta ruwaito cewa a lokacin da yake sanya hannu kan dokar, gwamnan ya yi gargadi kan siyasantar da kowane bangare na sabbin masarautun, tare da bukatar a mutunta doka.

Ya kuma ce duk wanda aka samu da saba ka’ida ko taka doka zai fuskanci hukunci.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata