DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiGwamnatin jihar Sokoto ta raba babura da a daidaita 1500 ga masu...

Gwamnatin jihar Sokoto ta raba babura da a daidaita 1500 ga masu haya cikin rangwamen kashi 80

Gwamna Ahmad Aliyu Sokoto ya kaddamar da rabon babura 1000 da a daidaita sahu 500 ga masu haya da aka bai wa cikin rangwame na kashi 80.
Gwamnan ya ce ya yi hakan ne domin saukaka zirga-zirga da kuma samar da ayyukan yi ga matasan jihar.
Ahmad Aliyu ya ce za a sayar da babur naira 300,000 yayin da a daidaita sahu za a sayar miliyan 1.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata