Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Kaduna ta sha alwashin kammala ayyukan gabanta ba tare da cin...

Gwamnatin Kaduna ta sha alwashin kammala ayyukan gabanta ba tare da cin bashi ba

Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya sha alwashin cewa gwamnatinsa za ta kammala dukkanin ayyukan da ke gabanta ba tare da ciyo bashin ko sisin-kobo ba.

 

Gwamnan ya sha wannan alwashi ne yayin kaddamar da wani titi a karamar hukumar Lere, inda ya ce za su kammala har da ragowar ayyukan da suka gada daga gwamnatin da ta gabata.

 

A cewar sa, tuni suka kammala wasu daga cikin ayyukan da gwamnatin da ta gabata ta faro musamman a karamar hukumar ta Lere, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata