DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Kogi ce ke daukar nauyin kiranyen Sanata Natasha - Zargin lauyan...

Gwamnatin Kogi ce ke daukar nauyin kiranyen Sanata Natasha – Zargin lauyan Natasha

Daya daga cikin lauyoyin da ke kare Sanata Natasha ya zargi gwamnatin jihar Kogi da daukar nauyin kiranyen da ake yunkurin yi wa Sanatar da ta fito daga Kogi ta tsakiya.

Lauyan wanda ke jawabi a gidan talabijin na Channels, ya zargi daya daga cikin hadiman gwamnatin jihar mai suna Charity Omole da daukar nauyin kiranyen.

A ranar Litinin, 24 ga watan Maris na shekarar 2025, Omole ya jagoranci wasu daga cikin mazabar sanatar daga Kogi ta Tsakiya suka gabatar da koken kiranye ga hukumar zabe mai zaman kanta wato INEC.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata