Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Najeriya ta ayyana Laraba 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar...

Gwamnatin Najeriya ta ayyana Laraba 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu

Gwamnatin Najeriya ta ayyana Laraba

[contact-form][contact-field label=”Name” type=”name” required=”true” /][contact-field label=”Email” type=”email” required=”true” /][contact-field label=”Website” type=”url” /][contact-field label=”Message” type=”textarea” /][/contact-form]

1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu don bikin cika shekaru 65 da samun ‘yancin kai.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji Ojo ya sanya wa hannu.

Sanarwar ta taya daukacin ‘yan Najeriya murna, tare da bukatar su kasance masu nuna kishi, hadin kai da kuma juriya da suka gada tun daga shekarar 1960.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata