Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Najeriya ta yi gargaɗi kan yiwuwar fuskantar ambaliyar ruwa a jihohi...

Gwamnatin Najeriya ta yi gargaɗi kan yiwuwar fuskantar ambaliyar ruwa a jihohi 11

Ana hasashen ambaliyar ruwa a Gwarzo da Karaye jihar Kano, Jibia jihar Katsina da karin wasu sassan jihohin Nijeriya

Gwamnatin Nijeriya ta yi gargadi cewa jihohi 11 na kasar na iya fuskantar mamakon ruwan sama da ka iya haifar da ambaliya daga Lahadin nan zuwa Alhamis.

Daga cikin jihohin da ake kyautata zaton haka akwai yankunan Gwarzo da Karaye a jihar Kano, sai Jibia a jihar da jihohin Adamawa, Benue, Nasarawa, Taraba, Delta, Neja, Kebbi da Zamfara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata