Monday, April 6, 2026
HomeKetareGwamnatin Nijar ta kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida

Gwamnatin Nijar ta kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida

Ministan kasuwancin jamhuriyar Nijar, Malam Abdoulaye Seydou ya jagoranci kaddamar da sabon ofishin kamfanin shinkafar gida a babban birnin Yamai a ranar Litinin 13 ga watan Oktoba, 2025

Wannan kaddamarwa na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnatin mulkin sojan Nijar ke ikirarin kokarin lalubo hanyoyin samun dogaro da kai a fanni cimaka ga ‘yan kasar

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata