Tuesday, April 7, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya na shirin kafa kotun da za ta hukunta masu satar...

Gwamnatin Nijeriya na shirin kafa kotun da za ta hukunta masu satar amsa – Ministan Ilimi

Gwamnatin Tarayya ta bayyana niyyarta ta kafa kotun musamman domin hukunta masu laifin magudin jarrabawa, domin zama izina ga wasu.

Ministan Ilimi, Dr. Tunji Alausa, ya bayyana hakan a Abuja yayin karɓar rahoton kwamitin inganta jarrabawa, ƙarƙashin jagorancin Farfesa Ishaq Oloyede na JAMB.

Ministan kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta ruwaito, ya ce gwamnatin za ta aiwatar da duka shawarwarin kwamitin guda 12, tare da amfani da duk wata hanya wajen yaki da satar amsa a jarrabawa.

Ukashatu Ibrahim Wakili
Ukashatu Ibrahim Wakilihttps://dclhausa.com
Ukashatu Wakili, Mataimakin Manajan Edita kuma Mai Kula da Shirin Koyon Sanin Makamar Aiki ne a DCL Hausa. A matsayinsa na ƙwararren ɗan jarida yana tsara ayyukan rediyo da kafafen sada zumunta, fassarar labarai, da tabbatar da sahihancin bayanai. Yana jagorantar shirin horaswa ga masu koyon aiki tare da kula da ingancin rubuce-rubuce da shirye-shiryen gidan jaridar.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata