Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya ta amince da kamfanonin jirage 4 su yi jigilar maniyyata...

Gwamnatin Nijeriya ta amince da kamfanonin jirage 4 su yi jigilar maniyyata hajjin 2025

Hukumar jin dadin alhazzai ta Nijeriya ta ce gwamnatin tarayya ta amince da kamfanonin jiragen sama 4 da za su yi aikin jigilar maniyyata hajjin 2025.
Wani bayani daga shugaban hukumar NAHCON Farfesa Abdullahi Usman, ya ce kamfanoni 11 ne suka nemi wannan damar sai dai 4 kawai hukumar ta zaba.
A cewar Farfesa Abdullahi, kamfanonin da aka zaba sun haɗa da Air Peace Ltd., Fly-Nas, da Max Air, da kuma UMZA Aviation Services Ltd.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata