Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Nijeriya ta shigo da man fetur na Naira tiriliyan 12.48 a...

Gwamnatin Nijeriya ta shigo da man fetur na Naira tiriliyan 12.48 a shekarar 2024

 

Nijeriya ta shigo da man fetur da darajarsa ta kai Naira Tiriliyan 12.48 a shekarar da ta gabata ta 2024, a cewar rahoton kididdiga na cinikayyar kasashen waje ta fitar.

Kididdiga ta nuna an shigo da kayayyakin da ya kai Naira Tiriliyan 1 a kowane wata na shekara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata