Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Sokoto za ta biya ma'aikata albashin Fabarairun 2026 a ranar 13...

Gwamnatin Sokoto za ta biya ma’aikata albashin Fabarairun 2026 a ranar 13 ga wata

Gwamnan jihar Sokoto Ahmed Aliyu ya bayar da umarnin a biya ma’aikatan gwamnati albashin watan Fabarairun 2026 a ranar 13 ga wata.

 

Umarnin na kunshe ne cikin wata sanarwa da fadar gwamnatin ta fitar, tare da cewa an dauki matakin duba da karatowar azumin Ramadan.

 

A cewar ta, hakan zai taimaka wa ma’aikatan wajen samun saukin tafiyar da al’amura yayin gabatar da ibada.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata