DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiGwamnatin tarayya ta amince a fara rabon tallafin naira biliyan 4 ga...

Gwamnatin tarayya ta amince a fara rabon tallafin naira biliyan 4 ga ‘yan Nijeriya miliyan 10, cikin watan Fabrairu – Ministan jin ƙai

Gwamnatin tarayya ta amince da fita da naira biliyan hudu domin aiwatar da shirin tallafa wa magidanta a Nijeriya da kudade.
Ministan jin kai da yaki da talauci Farfesa Nentawe Yilwada ne ya sanar da hakan a yayin kaddamar da shirin bayar da agaji na 2025 da ya gudana a Abuja.
Ministan ya ce shirin na tallafa wa magidanta miliyan 10 za a soma shi ne daga watan Fabrairu zuwa Afrilun 2025.
RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata