Monday, April 6, 2026
HomeLabaraiGwamnatin Tinubu ba za ta manta da 'yan Najeriya mazauna kasashen ketare...

Gwamnatin Tinubu ba za ta manta da ‘yan Najeriya mazauna kasashen ketare ba – Kashim Shettima

Mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya jaddada cewa gwamnatin shugaba Tinubu ba za ta manta da ‘yan kasar da ke zaune a kasashen ketare ba.

Kashim Shettima ya bayyana haka ne yayin wani taro da wasu ‘yan Najeriya a kasar Amurka, daidai lokacin da ake gabatar da babban taron majalisar dinkin duniya karo na 80, kamar yadda jaridar punch ta ruwaito.

A cewar sa, gwamnatin za ta ci gaba da tafiya da su, a dukkanin irin matakai da tsare-tsaren da take bullo da su da nufin tabbatar da kimar Najeriya a idon duniya.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata