DCL Hausa Radio
f DCL HAUSA FACEBOOK
Friday, April 10, 2026
HomeLabaraiGwamnonin PDP sun ƙalubalanci Shugaba Tinubu a kotun kolin Nijeriya saboda kakaba...

Gwamnonin PDP sun ƙalubalanci Shugaba Tinubu a kotun kolin Nijeriya saboda kakaba dokar ta ɓaci a Rivers

Gwamnonin babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Nijeriya sun maka shugaba Bola Tinubu kotun kolin kasar inda suka kalubalantar ayyana dokar ta baci a jihar Ribas.

Gwamnonin sun hada da gwamnan jihar Bauchi, Adamawa, Bayelsa, Enugu, Osun, Plateau, da Zamfara, sun ce shugaban kasa ba shi da hurumin dakatar da zababben gwamna da mataimakiyarsa a dimokuradiyyance, inda suka bayyana matakin a matsiyin wanda ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar.

A ranar 18 ga watan Maris ne dai shugaba Tinubu ya ayyana dokar ta baci a jihar tare da dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara, da mataimakiyarsa Ngozi Odu da daukacin ‘yan majalisar dokokin jihar na tsawon watanni shida.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata