Sunday, April 5, 2026
HomeLabaraiHakurin Arewa na neman karewa, an kai ta bango a halin da...

Hakurin Arewa na neman karewa, an kai ta bango a halin da ake ciki – Kungiyar tuntuba ta ACF

Kungiyar tuntuba ta Arewa ACF ta gargadi cewa Arewacin Nijeriya na kara shiga mawuyacin hali sakamakon tabarbarewar tsaro, talauci da matsalolin muhalli.

Kungiyar ta fitar da wannan gargadi ne a yayin taron kwamitin zartarwa na kasa karo na 78 da ta gudanar a Kaduna.

Shugaban ACF, Mamman Osuman, wanda ya jagoranci taron, ya bayyana cewa Arewa ba za ta iya ci gaba da yin shiru ba a yayin da matsalolin da suka dabaibaye yankin ke kara ta’azzara.

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata