Thursday, April 9, 2026
HomeLabaraiHar yanzu farashin fetur bai sauko ba a gidajen mai duk da...

Har yanzu farashin fetur bai sauko ba a gidajen mai duk da rangwamen da Dangote ya yi – Jaridar The Nation

Farashin man fetur bai sauka ba a fadin Nijeriya duk da rangwamen da matatar dangote ta yi a kwanakin baya daga N890 zuwa N825 kowace lita; digo na N65.00.
Sai dai binciken jaridar The Nation ya nuna cewa ba a samu canji sosai ba ta fuskar farashin mai.
Farashin kuma ya danganta daga gidajen mai na yankunan kasar.

 

RELATED ARTICLES

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Most Popular

Recent Comments

Mustapha madu bande on Tarihin marigayi Aminu Dantata